Ma’anar Kalmar Shahada – معني شهادة لا إله إلا الله Harshen – Hausa – هَوْسَ
SIFFAR YADDA AKE YIN SALLAH YADDA AKE YIN ALWALA A AIKACE – صفة الوضوء والصلاة Harshen – Hausa – هَوْسَ A Guide for the New Muslim
Sunninin Annabi sallallahu alaihi wa sallam Da Zikiroransa Na Yau Da Kullum – سنن النبي صلى الله عليه وسلم وأذكاره اليومية Harshen – Hausa – هَوْسَ
TUSHE UKU NA MUSULUNCI – ثلاثة الأصول وأدلتها Sanin mas’aloli guda hudu yana wajaba akan mu: Na farko : Ilimi, shine sanin Ubangiji, da sanin AnnabinSa, da sanin addinin Musulunci tare da dalilansa. Na biyu : yin aiki dashi. Na uku : yin kira zuwa gareshi. Na hudu : hakuri akan curtarwa. Harshen – Hausa […]
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a – عقيدة أهل السنة والجماعة Littafine da ya tara ingantacciyar akida da ta zama wajibi akan kowanne musulmi ya kudurceta, kamar bayanin shikashikan musulunci da kaddara da abinda ya zama wajibi a sani akan sahabbai. Harshen – Hausa – هَوْسَ
ABUBUWA [10] GOMA DA SUKE WARWARE MUSULUNCI –نواقض الإسلام FASSARA LITTAFIN: ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI. Wallafar: Shaikhul Islam Muhammad bn Abdulwahhab. Fassarar: Aliyu Muhammad Sadisu. Dubawar: Attahiru Bala Dukku. (Hausa). Harshen – Hausa – هَوْسَ
Tafsiri Ya Sehemu Ya Mwisho Ya Qur’ani Tukufu تفسير العشر الأخير من القرآن الكريم ويليه أحكام تهم المسلم TAFSIRIN USHURIN KARSHE NA AL KUR’ANI MAI GIRMA Harshen – Hausa – هَوْسَ Number of Pages: 67