TUSHE UKU NA MUSULUNCI – ثلاثة الأصول وأدلتها – Hausa – هوسا

TUSHE UKU NA MUSULUNCI

– ثلاثة الأصول وأدلتها

Sanin mas’aloli

guda hudu yana wajaba akan mu:

Na farko

: Ilimi, shine sanin Ubangiji, da sanin

AnnabinSa, da sanin addinin Musulunci tare da

dalilansa.

Na biyu : yin aiki dashi.

Na uku

: yin kira zuwa gareshi.

Na hudu

: hakuri akan curtarwa.

Harshen – Hausa – هَوْسَ ‎

عدد الصفحات 31